‘Yan Boko Haram Sun Kashe Mutum 4 A Jihar Borno

Discussion Board for Hausa News, Hausa Music,Hausa Language, Poetry and Prose here.

16 people like this topic, 34 people dislike this topic

3direct
Posts: 0
Joined: Thu Oct 30, 2014 4:34 pm

‘Yan Boko Haram Sun Kashe Mutum 4 A Jihar Borno

Postby 3direct » Mon Aug 10, 2015 2:16 pm

Yan kungiyar Boko Haram sun kaima ‘yan Kabu kabu hari inda suka kashe mutum 4, suka sace mutum 2, suka kuma raunata mutum 3.

details

Hakan dai ya faru ne a Nwagurka a sabon gari a karamar hukumar Damboa. Ali Ngulde, wani jami’in sa kai ne ya tabbatar ma Jaridar punch da aukuwar lamarin.

Yace: “Yan Boko Haram sun kawo ma ‘yan kabu kabu harin ne a kan babbar hanyar inda suka kashe mutum 4, suka sace mutum 2, sannan kuma suka raunata 3.”  

Wata majiya wadda bata so a bayyana sunanta ta tabbatar da hakan inda ta bayyana cewa an kawo wasu mutum guda 3 wadanda ake zargin ‘yan Boko Haram ne suka ji masu rauni.

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

 


Return to “Hausa”

Who is online

Users browsing this forum: No registered users and 2 guests

cron